Taimako:Abubuwan da ke ciki

From Wikimedia Commons, the free media repository
Jump to navigation Jump to search
This page is a translated version of a page Help:Contents and the translation is 100% complete. Changes to the translation template, respectively the source language can be submitted through Help:Contents and have to be approved by a translation administrator.

Wikimedia Commons wurin ajiya ne na kyauta na abubuwan da suka danganci hotuna, bidiyoyi, sautuka da sauran kayan midiya. Ana amfani da kayan da aka ɗora a sauran aiyukan Wikimedia. Wanda ya haɗa da Meta-Wiki, MediaWiki, Wikibooks, Wikinews, Wikipedia, Wikiquote, Wikisource, Wikiversity, Wikivoyage, da kuma Wiktionary. InstantCommons shima yana taimakawa wajen ɗauka zuwa sauran wiki.

Wannan shafin jeri ne na dukkan kulawa na Wikimedia Commons' da shafukan {{Allpages|Taimako}}. Waɗannan maƙalolin sun ƙunshi koyarwa da bayanai game da karatu, mawallafi, da gudunmawa ga al'ummar Commons.

Kana fuskantar wahala ta neman abinda ya kamata ka sani? Idan bashi a sashen Tambaya da Amsa (FAQ), jarraba tambaya a teburin taimako.

Gabaɗayan bayanan

Taimakon karɓan shafi

Ana iya samun babban saitin shafukan taimako a cikin Wikipedia wanda za ku so a tuntuba:

Shafukan Al'umma

Shafukan asali:

Shafukan kulawa:

Samun taimako:

MediaWiki

Aikin da MediaWiki da kanta take yi - ta ƙarƙashin ta manhajar Wikimedia Commons take gudana an baiyana a Mai taimakawa mai amfani da MediaWiki a Meta-Wiki. Idan kuna zargin bug ɗin manhaja, nemi amsa a village pump, sannan kuma kayi rahoton ta ta amfani da Phabricatortsarin rahoto na ƙwaro. Wannan ita ce hanya ɗaya tilo don samun masu haɓaka MediaWiki su lura da rahoton bug ɗin ku

Ana samun ma'ajiyar Wikimedia Commons a saukakku. Yanzu babu ajiyayyun fayiloli.

Bayanan doka da tuntuɓar juna

Tuntuɓe mu, Nuna rashin amincewa ta bai ɗaya, Sharuɗa da ƙaidodi, Lasisi

Ƙunshiyar taimak na Wikimedia Commons

Taimako ga masu sauye-sauye

Bayanai ga yan koyo:

Hakkin mallakar amfani da bayanai:

Bayanai a jimlatance:

Manhaja mai taimakawa a Wikimedia Commons:

Ƙunshi:

Tamfulet